YADDA AKE YIN SWAP AKOWANE LAYI:
Yadda Zakayi Welcome Back Din Sim Dinka Da Kanka…
Yadda Zakayi Welcome Back Din Sim Dinka Da Kanka…
Toh fa, wanna ba tsafi bane face wata dama
ce da kamfanonin telecommunications suka
bullo dashi da jimawa, domin sauqaqa wa
customers dinsu.
Idan layin ka ta bata ko aka sace maka
waya, zaka iya dawo da tsohuwar lambar ka,
amma banda numbers din da ke ciki…
Abubuwan da zaka buqata domin yin
welcome bak wato (Sim Swap)
1. Sim Pack Din tsohuwar layin ka, ko puk
dinta da serial number
2. Sabuwar layi wace ba’ayiwa regista ba
kuma ba’a taba amfani da ita ba
3. Ka tabbatar kayi register din tsohuwar
layinka domin samun sauqin sim swap din
Wa’annan sune abubuwan da zaka buqata a
yayin da kayi yunqurin dawo da tsohuwar
lambarka wacce tab ace ko aka sace.
Da farko: ka tanadi numbers din da ka saba
kira da kuma nawa ka saka a cikin layinka
karshe kafin tabace…
Sannan: ka kira customer care na layin da
kake so kayi welcome back din da wata
number daban.
1. MTN = 180
2. Glo = 121
3. Airtel = 113
4. Etisalat = 200
Idan ka Kira: suka dauka se ka fada masu
kana so kayi sim swap din layin ka ne na
day a bata ko aka sace.
Zasuyi maka tambayoyi: kayi registan
tsohon layin? Da wani suna kayi regista,
state of origin, mene ne number din, mene ne
puk, sannan suyi maka tambaya akan sabon
layin, mene ne number da kuma puk da
sauransu haka…
Idan ka amsa daidai: zasu ce maka ka jira
nan da awa ashirin da hudu sannan ka saka
layinka a cikin waya ka fara amfani da ita…
Shikenan.
Comments