YADDA AKE YIN SWAP AKOWANE LAYI:
Yadda Zakayi Welcome Back Din Sim Dinka Da Kanka… Yadda Zakayi Welcome Back Din Sim Dinka Da Kanka… Toh fa, wanna ba tsafi bane face wata dama ce da kamfanonin telecommunications suka bullo dashi da jimawa, domin sauqaqa wa customers dinsu. Idan layin ka ta bata ko aka sace maka waya, zaka iya dawo da tsohuwar lambar ka, amma banda numbers din da ke ciki… Abubuwan da zaka buqata domin yin welcome bak wato (Sim Swap) 1. Sim Pack Din tsohuwar layin ka, ko puk dinta da serial number 2. Sabuwar layi wace ba’ayiwa regista ba kuma ba’a taba amfani da ita ba 3. Ka tabbatar kayi register din tsohuwar layinka domin samun sauqin sim swap din Wa’annan sune abubuwan da zaka buqata a yayin da kayi yunqurin dawo da tsohuwar lambarka wacce tab ace ko aka sace. Da farko: ka tanadi numbers din da ka saba kira da kuma nawa ka saka a cikin layinka karshe kafin tabace… Sannan: ka kira customer care na layin da kake so kayi welcome back din da wata number daban. 1. MTN = 180 2. Glo = 121 3. Airtel = 1...